PEN HAUSA: CTC Sun Gabatarwa Jami’i Mai Kula da Sha’anin Ɗalibai a UDUS Kyautar Taya Murna A Kan Sabon Muƙamin Da Ya Samu
Shehu Muhammed Shehu yana rubuta, Kwamitin riƙon ƙwarya na ƙungiyar ɗaliban Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato, ƙarƙashin jagorancin Comrd Shamsuddeen Muhammad Umar, a ranar Alhamis 27 ga watan Janairu, 2022, sun…
