PEN HAUSA: CJID ta soma shirin bayar da horo ga ƴan jaridar makaranta na kwana 4 a kan aikin jarida a UDUS
Daga Shehu Muhammed Shehu A ranar Litanin, 16 ga watan Oktoba, 2023, cibiyar ƙirƙira da bunƙasa aikin jarida ta Center For Journalism Innovation and Development CJID ta soma bayar…