PEN HAUSA: Bukin Nuna Al’adu A UDUS; Ƙungiyar Ɗalibai Fulani Ta Zamo Zakaran Shekarar 2021
Shehu Muhammed Shehu ya rubuta, Ɗaliban Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo da ke Sakkwato, a ranar Lahadi 2 ga watan janairu, 2022, sun gudanar da bukin nuna al’adu a makarantar inda aka…
