PEN HAUSA: Ɗalibar Jami’ar Umaru Musa Ƴar-Aduwa Ta Lashe Gasar “Hikayata” Ta Bbc Hausa
Shehu Muhammad Shehu ya rubuta, Aisha Musa Dalil, wadda take ajin farko a sashen koyon harsunan Ingilishi da Faransanci a Jami’ar Umaru Musa Ƴar-Aduwa, Katsina, ta yi nasarar lashe gasar…